<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>224</hymn_number>
<title>Yesu Mu Ke So Don Ya Cece Mu LW224</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu mu ke so don ya cece mu,
 Muna jingina ga ƙirjinsa.
 Shi ya mutu dai don mu sami rai,
 Muna murna cikin cetonsa.

[V2]
 KORUS
 Yesu .......Yesu ......
 Ƙaunar Yesu mai girma ce.
 Yesu ....... Yesu .......
 Yesu ya mutu domin laifinmu.

[V3]
 2) Yesu mu ke bi har mutuwarmu,
 Muna dogara ga ikonsa.
 Shi ya tsare mu daga mugunta,
 Muna murna cikin ƙaunarsa.
 Korus

[V4]
 3) Shi mai ba da rai na har abada,
 Muna jingina ga hannunsa.
 Shi ya zaƃe mu daga duniya,
 Muna murna cikin ikonsa.
 Korus</lyrics>
</song>